Larabawa, wasu mutane ne daga yankin Asiya a gabashin duniya. Larabawa sun kasance jarumai ko ace sadaukai na ban mamaki, larabawa mutane ne masu alkibla gami da sanin mutumcin kansu, wannnan dalilin ne yasa Larabawa suke kishin kansu kuma kowanne yana kokarin ganin ya kare kansa da 'yan uwansa ta kowace fuska. Ka sani cewa larabawa suna da al'adu kamar yadda kowacce kabila a Duniya tanada irin nata al'adun. Bayan haka larabawa sun kasu gida-gida kuma kowanne bangare akwai Al'adar da sukafi bata kulawa. Bayan haka larabawa suna da yawa sosai acikin duniya.

Larabawa
عرب

Jimlar yawan jama'a
440,000,000
Yankuna masu yawan jama'a
Saudi Arebiya, Taraiyar larabawa, Yemen, Qatar, Baharain, Kuwait, Oman, Siriya, Jordan da Irak
Harsuna
Larabci
Addini
Musulunci, Kiristanci da Arabian mythology (en) Fassara
Kabilu masu alaƙa
Semitic people (en) Fassara da peoples of the Quran (en) Fassara
tutocin ƙasashen Larabawa
larabawa
Fayil:1956 Arab League summit.jpg
taron Larabawa a shekarar 1956
balaraben Dubai Yana tafiya
wannan taswirar tana nuna yawan larabawa a kasar Turkiyya
balarabiya zaune sanye da hijabi
blarabe
Taswira mai nuna yankin larabawa kafin zuwan Musulunci.

Adadin Larabawa da inda suke zama a duniya:

gyara sashe
  • Adadinsu ya kai miliyan 420-450
  • Arab league = miliyan 400
  • A Brazil = 5,000,000
  • A united state = 3,500,000
  • A Isra'el = 1,658,000
  • A venezuela = 1,600,000
  • Iran = 1,500,000
  • Turkey = 1,700,000
 
Wannan taswirar Nahiyar Larabawa kenan



Manazarta

gyara sashe