Jump to content

Johannesburg

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Johannesburg
Johannesburg (af)
eGoli (zu)
eGoli (xh)
Joni (ts)
!Huni //hÄb (naq)
Johannesburg (en)
Flag of Johannesburg (en)
Flag of Johannesburg (en) Fassara


Inkiya Joburg, Jozi da The City of Gold
Wuri
Map
 26°12′16″S 28°02′30″E / 26.20436°S 28.04164°E / -26.20436; 28.04164
Ƴantacciyar ƙasaAfirka ta kudu
Province of South Africa (en) FassaraGauteng (en) Fassara
Metropolitan municipality in South Africa (en) FassaraCity of Johannesburg Metropolitan Municipality (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 4,434,827 (2011)
• Yawan mutane 2,697.58 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Bangare na Gauteng (en) Fassara
Yawan fili 1,644 km²
Altitude (en) Fassara 1,753 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1886
Tsarin Siyasa
• Mayor of Johannesburg (en) Fassara Mpho Phalatse (en) Fassara (22 Nuwamba, 2021)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 2001 da 2000
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+02:00 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 2711
Wasu abun

Yanar gizo joburg.org.za
Facebook: CityofJoburg Twitter: CityofJoburgZA Instagram: cityofjoburg LinkedIn: city-of-johannesburg Youtube: UCevX3M3T-1hLmqyzXcWL43w Edit the value on Wikidata
Johannesburg.
johannesburng da daddare
Johannesburg

Johannesburg birni ne, da ke ƙasar Afirka ta Kudu. Birnin ne babban birnin lardin Gauteng, kuma babban birnin tattalin arzikin ƙasar Afirka ta Kudu; manya biranen Afirka ta Kudu su ne, Pretoria, Cape Town da Bloemfontein ne. Johannesburg tana da yawan jama'a 8,434,292, bisa ga ƙidayar 2011. An gina birnin Johannesburg a shekara ta 1886.