Acipanci (Cicipu) harshen Kainji a Nijeriya ne.

Acipanci
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 awc
Glottolog cici1237[1]

Duba kuma

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Acipanci". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.

Rarrabuwa

gyara sashe

Cipu wani bangare ne na reshen Kambari na harsunan Nijar – Kongo.

Kididdigar da aka buga kwanan nan [1] tana da Cipu a matsayin bangare na Kungiyar Kamuku ta Yamma Kainji tare da Gabashin Acipa. Duk da haka Karin cikakkun bayanai [2] sun nuna hakan ba zai yiwu ba.

  1. Williamson, Kay and Roger M. Blench. 2000. Niger–Congo in African languages: an introduction, 11-42. Cambridge: Cambridge University Press.
  2. Dettweiler, Steve and Sonia Dettweiler. 2002. Sociolinguistic survey (level one) of the Kamuku language cluster [Originally written in 1992]..