Jump to content

Awara

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Awara
soy cheese (en) Fassara da meat alternative (en) Fassara
Kayan haɗi soy milk (en) Fassara
Kayan haɗi soy milk (en) Fassara, soy bean (en) Fassara da Waken suya
Tarihi
Asali China (en) Fassara
Farawa 100
ɗanyen awara wanda ba'a soya ba
awara da miyan kabeji
Awara da miya

Awara dai nau'in abinci ce da ake soya ta, awara ana mata laƙabi da ƙanin nama domin masana na cewa idan baki da kudin cin nama to ka ci awara. Awara dai anayin ta ne da waken suya, inda ake niƙa waken a tace ƙullun waken a Dora Shi Akan wuta saiya taso yatausa sannan asamishi ruwan tsami Ko tsamiya zaaga yafara Hada jikinta Sai Asami buhu Ko abin Tata Mai kyau Mai tsafta adinga kwashewa sannan a tsaneta Idan ruwanta yagama fitasannan a yanka a soya a wurin soyawan wasu Sukan Saka Mata Kwai yadanganta da raayin mutum. [1]

soyayyar awara a mazubi
danyen Awara
  1. https://afrifoodnetwork.com/recipes/awara-soyabean-curds/