Eritrea
Appearance
Eritrea | |||||
---|---|---|---|---|---|
دولة إريتريا (ar) إريتريا (ar) ኤርትራ (ti) دولة إرتريا (ar) إرتريا (ar) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | Ertra, Ertra, Ertra (en) | ||||
| |||||
| |||||
Suna saboda | Red Sea | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Asmara | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 3,497,000 (2019) | ||||
• Yawan mutane | 29.74 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Tigrinya (en) (de facto (en) ) Larabci (de facto (en) ) Turanci (de facto (en) ) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Gabashin Afirka | ||||
Yawan fili | 117,600 km² | ||||
Wuri mafi tsayi | Emba Soira (en) (3,018 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Lake Kulul (en) (−75 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 24 Mayu 1993 | ||||
Ranakun huta | |||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa | National Assembly (en) | ||||
• President of Eritrea (en) | Isaias Afwerki (1993) | ||||
• President of Eritrea (en) | Isaias Afwerki | ||||
Ikonomi | |||||
Kuɗi | Nakfa na Eritrea | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .er (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +291 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 114 (en) , 113 (en) da 116 (en) | ||||
Lambar ƙasa | ER | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | shabait.com… |
Eritrea (lafazi: /eritereha/) ko Iritiriya[1] ko Jihar Iritiriya (da Tigiriniyanci: ኤርትራ), ƙasa ce, da ke a nahiyar Afirka. Iritiriya tana da yawan fili kimani kilomita arabba'in 117,600. Iritiriya tana da yawan jama'a kimanin 4,954,645, bisa ga jimillar 2016. Iritiriya tana da iyaka da Ethiopia, da Sudan, kuma da Jibuti. Babban birnin Iritiriya, Asmara ne.
Shugaban kasar Iritiriya Isaias Afwerki (lafazi: /isayas afwereki/) ne.
Iritiriya ta samu yancin kanta a shekara ta 1993, daga Ethiopia.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Coat of Arms
-
Taswirar kasar
-
Asmara
-
Asmara babban birnin kasar
-
Wurin haƙar ma'adanai ta Bisha, Eritrea
-
Wani ma'aikacin haƙar ma'adanai na Bisha
-
Dam na Gerset, an gina Dam din tun lokacin yancin kai
-
Alamar Kasar
-
Raheita Sultan
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |