Jump to content

Juma'a

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Juma'a
day of the week (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na non-holiday (en) Fassara, Rana da ranar hutu
Bangare na mako
Suna saboda Frigg (en) Fassara, Venus (en) Fassara, biyar, shida da Metal (en) Fassara
Mabiyi Alhamis
Ta biyo baya Asabar
Hashtag (en) Fassara FridayFeeling da FridayMotivation
Code (en) Fassara C
Series ordinal (en) Fassara 5 da 6
sallah juma'a a Delhi a shekarar 1910

Juma'a (ko Jumma'a): rana ce daga cikin ranakun mako guda bakwai. Daga ita sai ranar Asabar gabaninta kuma akwai ranar alhamis. Ranar Juma'a dai musamman a ƙasashen musulunci ana kiranta da babbar rana ko karamar idi inda wasu ke kiranta da ranar idi, wannan yasa ake yin kwalliya, ziyara, yin abinci na musamman da shagulgula duk saboda mahimmancin wannan ranar saboda babban rana ce.

Ranar ne aka hallita Dan Adam.

Kuma ranan ce za ayi tashin alkiyama