Jump to content

Marcos Llorente

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Marcos Llorente
Rayuwa
Cikakken suna Marcos Llorente Moreno
Haihuwa Barcelona, 30 ga Janairu, 1995 (29 shekaru)
ƙasa Ispaniya
Ƴan uwa
Mahaifi Francisco Llorente Gento
Ƴan uwa
Karatu
Harsuna Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
La Masia2000-
  FC Barcelona2010-20141,00016
  Atlético de Madrid (en) Fassara2014-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 18
Nauyi 71 kg
Tsayi 184 cm
Marcos Llorente
Marcos Llorente

Marcos Llorente (An haifeshi ranar 30 ga watan Janairu, 1995) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne wanda ke taka leda a matsayin mai tsaki ko dama don ƙungiyar La Liga Atlético Madrid da kungiyar kwallon kafar spain.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.