Tabriz
Appearance
Tabriz | |||||
---|---|---|---|---|---|
تبریز (fa) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Iran | ||||
Province of Iran (en) | East Azerbaijan Province (en) | ||||
County of Iran (en) | Tabriz County (en) | ||||
District of Iran (en) | Central District (en) | ||||
Babban birnin |
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 1,558,693 (2016) | ||||
• Yawan mutane | 4,810.78 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Farisawa | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 324 km² | ||||
Altitude (en) | 1,340 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Muhimman sha'ani |
| ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna | Iraj Shahin Baher (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 51368 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+03:30 (en)
| ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 041 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | tabriz.ir |
Tabriz (da Farsi: تبریز) birni ne, da yake a yankin Gabashin Azerbaijan, a ƙasar Iran. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2016, Tabriz yana da yawan jama'a 1,558,693. An gina birnin Tabriz kafin karni na takwas kafin haihuwar Annabi Isah.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Gidan Ghadaki
-
Nau'in abincin mazauna birnin
-
Arg of Tabriz, Iran
-
Shataletalen Shohada, Tabriz
-
Jami'ar Kimiyya ta Tabriz, Azerbaijan, Iran