Trossard
Trossard | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Maasmechelen (en) , 4 Disamba 1994 (30 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Beljik | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harshen uwa | Dutch (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna | Dutch (en) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Ataka | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Lamban wasa | 19 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 61 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 172 cm |
Leandro trossard (An haifeshi ranar 4 ga watan Disamba 1994), ɗan kasar Belgium ne, kuma kwararen dan wasan kwallon kafa, wanda ke buga kwallo wa kungiyar Arsenal, mai buga gasar firimiya ta ƙasar Ingila.
Rayuwar Farko
[gyara sashe | gyara masomin]Trossard an haifeshi a garin linbug dake kasar Belgium a shekarar 1994,yana, da Yar uwa guda data
Ayyukan shi
[gyara sashe | gyara masomin]trossard ya Fara bugs kwallon Sa a shekarar 2010, da wata kungiya ta matasa KRC Geng ,inda yasamu Karin matsayi zuwa matakin kwararu a shekarar 2010, trossard yasamu kwallu balls da damage sanan kuma yaje zaman aro da dama a wash kungiyayi da suka had a da lommel united
A shekarar 2019 ,ya kulla yarjejeniya da kungiyar brighton hove albion ta kasar ingila inda ya basu gudumuwa sosai daga bisani a shekarar 2023 ya koma kungiyar kwallon kafa ta arsenal ya lokacin musayar yan wasa na watan janairu.
Ayyukan da yayiwa kasar shi
[gyara sashe | gyara masomin]Trossard ya samu gurbi wakiltar kasar sji a shekarar 2018,jnda mai horaswa roberto matines ya saka shi a wasani da dama ,in da trossard uasamu rauni a wani wasa da suka buga da kasar denmark, a watan maris shekarar 2019, trossard ya samu damar wakiltar kasarki a gasani daban daban wanda suka hada da gasar cin kofin duniya na shekarar 2022.
Rayuwarshi ta sirri
[gyara sashe | gyara masomin]Trossard yakuka alaka Mai tsawo da budurwarsa mai suna laura hilven tun shekarar 2014, inda suka yi aure a shekarar 2019 mkuma haifi yara guda biyu thiago da ameodo wanda aka haifa a shekarar 2017 da kuma shekarar 2023 a takaice.
Nasarorinshi
[gyara sashe | gyara masomin]Genk
•Belgian first division A shekarar 2018-2019
•Belgion cup 2013-2014
Arsenal
FA Community shield 2023