Wahayi
Appearance
Wahayi | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | aiki, disclosure (en) da divination (en) |
Manifestation of (en) | Divine providence (en) |
wahayi A addinai da Ilimin Tauhidi (Theology), Wahayi shi ne bayyana da saukar da wasu labaran gaskiya ko Ilimi ta hanyar magana da Ubangiji ta hanyar dan sakonsa kamar mala'ika.
A addinin Musulinci, wahayi ya karkarsu daban-daban ta fuskar yanayin da aka karbeshi. Wani wahayin yana zuwa ta hanyar dan sako, kamar mala'ika, ko ta hanyar ruhi (wahyul ilhamiy) ko kuma ta hanyar wata alama. A cikin Alkur'ani, Allah ya bayar da labarin cewa har wadanda ba Annabawa ba ana iya yi musu wahayi. Cikin wadanda suka samu wannan wahayin sun hada da tururuwa da kudan-zuma.