Jump to content

Zakayo Malekwa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Zakayo Malekwa
Rayuwa
Haihuwa 2 ga Faburairu, 1951 (73 shekaru)
ƙasa Tanzaniya
Harshen uwa Harshen Swahili
Karatu
Harsuna Turanci
Harshen Swahili
Sana'a
Sana'a Dan wasan tsalle-tsalle
Athletics
Sport disciplines javelin throw (en) Fassara
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Tsayi 177 cm
Imani
Addini Lutheranism (en) Fassara

Zakayo Malekwa (an haife shi a ranar 2, ga watan Fabrairun shekarar 1951) ɗan wasan tsere ne kuma mai ritaya daga kasar Tanzaniya, wanda ya fafata a wasan jefa mashi (javelin thrower) na maza a lokacin aikinsa. [1] Ya wakilci ƙasarsa ta haihuwa a gasar Olympics ta bazara sau uku a jere, wanda ya fara a kasar Moscow, Tarayyar Soviet a shekarar (1980). A can ne ya kafa mafi kyawun sakamakonsa na Olympics inda ya kammala a matsayi na 16 a cikin gabaɗaya.[2]

Gasar kasa da kasa

[gyara sashe | gyara masomin]
Shekara Gasa Wuri Matsayi Bayanan kula
Representing Samfuri:TAN
1979 African Championships Dakar, Senegal 2nd 76.06 m
1980 Olympic Games Moscow, Soviet Union 16th 71.58 m
1982 Commonwealth Games Brisbane, Australia 3rd 80.22 m
African Championships Cairo, Egypt 1st 76.18 m
1983 World Championships Helsinki, Finland 17th 72.92 m
1984 Olympic Games Los Angeles, United States 19th 75.18 m
1987 All-Africa Games Nairobi, Kenya 2nd 72.32 m
World Championships Rome, Italy 30th 71.74 m
1988 Olympic Games Seoul, South Korea 34th 67.56 m
  1. "Zakayo Malekwa Bio, Stats, and Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Archived from the original on 2012-11-03. Retrieved 2020-04-13.
  2. Zakayo Malekwa at World Athletics