Mayorka
Appearance
Mayorka | |
---|---|
General information | |
Gu mafi tsayi | Puig Major (en) |
Yawan fili | 3,620 km² |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 39°37′00″N 2°59′00″E / 39.616666666667°N 2.9833333333333°E |
Bangare na | Gymnesian Islands (en) |
Kasa | Ispaniya |
Territory | Balearic Islands (en) |
Flanked by | Bahar Rum |
Ƙasantuwa a yanayin ƙasa | Gymnesian Islands (en) |
Hydrography (en) |
Mayorka ko Mallorca (lafazi: /mayorca/) tsibiri ne, da ke a Tequn Yammanci. Bangaren Ispaniya ne, da bangaren tsibirin Balehar. Tana da filin marubba’in kilomita 3,640 da yawan mutane 859,289 (bisa ga jimillar 2015). Babban birnin Mayorka Palma de Mayorka ce.